Niqaqqen kankana da madara

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Yana da matuqar dadi sosai kuma ga sauqin yi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti biyar
2 yawan abinchi
  1. 2 cupskankana
  2. 250 mlmadarar ruwa
  3. 1 cupmadarar gari
  4. 1/3 cupsugar

Umarnin dafa abinci

Minti biyar
  1. 1

    A zuba kankana a blender,a saka sugar,madara ta ruwa,madara ta gari

  2. 2

    Sai a rufe blender a markada har yayi laushi a saka a fridge idan yayi sanyi sai asha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

Similar Recipes