Alkubus

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
miss leeyarh
miss leeyarh @missleeyarh
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

5mintuna
3 yawan abinchi
  1. 5 cupsFlour
  2. 1 cupSemovita
  3. 1 tbsYeast
  4. 3 tbsMan gyada

Umarnin dafa abinci

5mintuna
  1. 1

    Kisa flour da semovita da yeast da gishiri a bowl ki juya se kisa Man gyada se kisa ruwan dumi ki kwaba bada kauri ba ki rufe Shi na 30 min ki bashi ya tashi

  2. 2

    Seki shafa Kai a gwankwani se kisa mixture dinki a chiki

  3. 3

    Kisa ruwa kadan kisa faranti a tukunyar se ki shirya kwankwanayan ki a chiki ki bashi ya dahu

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

miss leeyarh
miss leeyarh @missleeyarh
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes