Tuwon semo da miyar kubewa danya

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin semo
  2. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba ruwa a tukunya su tafasa saiki dibi garin kiyi talgi kmr inzaki na cup biyu da rabi to rabin zaki kwaba da ruwa saiki sa muciya kidinga zubawa a cikin tafasasun ruwan kina juyawa bayan kin rage ruwan kibari yatafasa ko ince ya dahu saiki dinga zuba sauran garin kina tukawa

  2. 2

    Wasu maimakon zuba gari zakiga ansaka ruwa andama shi da kauri sosai anayi ana zuba

  3. 3

    Nima ahaka nayi nawa kuma bawani banbanci kiyita zuba wa sai yayi yadda kikeso ni gsky banaso yayi kmr tuwon shinkafa dinan inason shi da laushi saiki zube ragowar ruwan kibari ya sulala sosai saiki kara tukawa ki kwashe

  4. 4

    Nayi jar miya sai kubewa dana dafa da kayan yaji dasu zanci tuwon 😋

  5. 5

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes