Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Sikari
  3. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tankade flour ki ki zuba a kwano

  2. 2

    Sai ki zuba flour

  3. 3

    Sai ki samu kwano karami ki zuba yeast sai kisa ruwan dumi dadi kisa sikari ki motsa Har sugar yadan narke

  4. 4

    Sai ki zuba ruwan yeast a cikin flour ki kwaba kiyi ta bugawa in yayi kwauri sai ki kara ruwan dumi in ya bugu sai ki rufe a kwano da murfi ki barshi ya tashi na tsawon minti talatin

  5. 5

    Sai ki zuba manki a kwanon suya yayi zafi

  6. 6

    Sai ki kawo kwabin ki kina zuba wa a hankali Har sai yayi panke baa juya shi saboda ynlana shan mai ki barshi da kanshi in yayi zai juya in yayi sai ki kwashe shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
rannar
Kaduna
Ina matukar son in Iya girki kuma ina so in zama qwarariya💝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes