Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki soya manja awuta tareda yanka albasa se axuba daddawa aciki
- 2
Bayan ansoya daddawan se azuba kayan miya jajjagagge se asoya
- 3
Se akawo ruwa a zuba arufe asaka maggie da kayan kamshi, se kigyara wake dakuma wankesa seki xuba a kai kibarsa ya nuna amma karyayi tubus
- 4
Bayan yadanyi sekisaka wankekken shinkafan kivarsa yadahu gaba daya shikenan
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Jallop din taliya
#MLD


Jallop din shinkafa da wake
#MLD


Jallop din taliyan hausa
#MLD


Dafa dukan wake da shinkafa
Gargajiya


Shinkafa da wake
😋


Alalen gwangwani
#MLD


Shinkafa da sauce din Wake
Wannan girkin yanada matukar dadi sosai,sai kin gwada


Tuwon shinkafa miyan wake
Mum Abdllh's kitchen #1post1hope


Miyan Alaiyahu
#MLD


Jallop din shinkafa
Daga lauratu junaidu


Jallof din shinkafa da wake
Cookpad


Jollof din shinkafa da wake
#sokotosamosa


Miyan karkashi busasshe
#MLD


Jallop din shinkafa
#IAMACTIVE #FPCDONE Thanx u cookpad for the amazing class.


Shinkafa da wake garau garau
#hauwa inason garau garau sosae


Alalen gwangwani
#MLD


Tuwon shinkafa da miyar wake


Dafadukar shinkafa,wake da alayyahu


Shinkafa da manja
Domin kwadayin ciki #MLD


Jollof din shinkafa me daddawa
Gwada wannan jolof din shinkafa me daddawa. #MLD


Jallop din shinkafa mae alayyaho
Naji dadinta sosae nida iyalina


Jallop din shinkafa
Wannan jalop din tana da dadi sabida ansa mata kayan da zasu inganta abinci


Shinkafa da wake Mai tumatur da albasa da manja
Shinkafa da wake akwae Dadi gashi tana da farin jini domin kuwa mutane na sonta


Dafadukar shinkafa da wake
#sokotostate


Shinkafa da wake
#SKG


Jallof din shinkafa da wake
Ina mutukar son shinkafa da wake


Shinkafa da wake
Abincin gargajiya


Tuwon shinkafa da miyan karkashi


Jolof din shinkafa da wake da soyeyyen kifi
Nida iyalina munasan wannan girkin.


Tuwon shinkafa da miyar wake
Tuwon shinkafa da miyar wake abincine wanda ya hada sinadaran gina jiki

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16233176
sharhai