Fanke

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
Sokoto

Inason fanke sosae sosae wlhy,koma ince anything flour nidae inaso😂✌️

Fanke

Inason fanke sosae sosae wlhy,koma ince anything flour nidae inaso😂✌️

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40min
mutun 10 yawan
  1. Filawa(Qaramin kwano)
  2. Suga(Ludayi babba na roba 2)
  3. Yeast(Babban cokali daya)
  4. Gishiri(Dan kadan)
  5. Mai(Babbar kwalba)

Umarnin dafa abinci

40min
  1. 1

    Acikin kula tsaftatacce(Nayi amfani da kula sbd akwae sanyi da daddare ina gudun yaki tashi) sae ki tankada garin filawarki sae ki zuba

  2. 2

    Sai ki kawo suga ki zuba da Dan gishirinki kwatanci yanda dae baxai fito ba sai motsesu duka

  3. 3

    Sai ki kawo ruwa kwaba kiyi kwabin da Dan qarfi kadan ki bugashi y bugu amma

  4. 4

    (innace karbi ina nufin kar ki sakarmai ruwa sosae ba kuma ina nufin kiyishi da tauri over ba)sae ki rufe sae da safe

  5. 5

    Da safe zaki sameshi ya tashi zakiga alamu ya tabo ko y kusan tabo marfi sae ki qara bugashi sabida yayi kyau,laushi da Kuma dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Ay panke akwai dadi ki duba nawa don samun round shape din nan

Similar Recipes