Fanke

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Fulawa kofi
  2. Rabin qaramin cokali na yeast
  3. Babban cokali 1 na sikari
  4. Ruwan madara mai dumi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A cikin mahadin ki, ki zuba fulawa, yeast da sikari

  2. 2

    Ki dama madarar garri cikin ruwan dumi, ki zuba a mahadin, ki dinga zubawa kadan kadan har sai kwabin yayi daidai, kar yayi kauri dayawa kuma kar yayi ruwa dayawa

  3. 3

    Ki rufe ki.ajiyea wuri mai dumi ya tashi zuwa minti 30

  4. 4

    Ki soya mai a wuta yayi zafi, ki fara jefa kwabin ki a ciki kina juyawa har ya soyu ki kwashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halymatu
Halymatu @halymatu
rannar
Kano State, Nigeria
Cooking is a hobby for me.. it runs in my blood
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes