Fanke mai sauki

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Zaria City, I'm Married💞💞💞

Fanke akwai dadi , musamman ma da zafinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti talatin
mutum uku
  1. 1 cupFlour
  2. Sugar cokali hudu
  3. Yeast tea spoon
  4. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

minti talatin
  1. 1

    Zaki tankade flour ki zuba yeast da gishiri kadan sai sugar, ki zuba ruwan dumi ki kwabashi sosai kar yayi gudaji, kar kuma ya cikayin ruwa. Sai ki rufe yayi minti 10.

  2. 2

    Sai ki daura pan ki zuba mai ki dauko kullun zakiga ya tashi sai ki fara suya. Kar ki cika wuta domin zai kone kafin ki gama sawa. Zaki iya ci da koko ko tea ko ruwan Lipton, ko shayin citta da na,a na,a😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

Similar Recipes