Tura

Kayan aiki

2hrs
6 yawan abinchi
  1. 6Shawarma bread guda
  2. Mayonnaise 8 tablespoon
  3. ketchup 4 tablespoon
  4. Rabin kilo na nakakken nama
  5. Cabbage madadaici
  6. 1koren tattasai guda
  7. Karas guda 2 man
  8. 2Attaruhu guda
  9. Albasa guda daya medium
  10. Maggi
  11. kayan kamshi masubada dandano

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Todafarko tafasa naman zakayi da maggi d kayan kamshi a jajjaga attaruhu d Albasa azuba aciki sutafaso tare

  2. 2

    Sai abarshi y Dan ruwansa Amma kadan sai ahada Akai idan yadahu

  3. 3

    Sai a sauke sannan ayanaka Koren tattasai shima kanana Akai hadin.

  4. 4

    Sai a yanka cabbage kanana Siri Siri d Karas Shima sirisiri a wankesu dakyau sai atsanesu a collander

  5. 5

    Sai a dauka wannan biredin a shafeshi d ketchup idan angama sai adauko mayonnaise

  6. 6

    Shima ashafesu sannan adauko cabbage a zuba agefe daya sai a dauko Shima Karas Shima a Dora sai adauko hadadden namannan

  7. 7

    Shima adora Akai agefe daya sai a Dan kara mayonnaise din Akai kadan sai ayi rolling din biredin kamar haka.

  8. 8

    Shima akan wuta asa wuta kadan sai sai ajerasu sudan gasu karabarshi yadade sai asauke.

  9. 9

    Kyanta acıta d Dan duminta

  10. 10

    Sai adaukota a nadeta a takaddar Sai a Dora frying pan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meemscake and more
rannar

sharhai (5)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@Meenash I can’t believe ure need to Cookpad, you have a well detailed and well explained recipe, thanks for sharing and welcome to Cookpad dear

Similar Recipes