Alala

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 hrs
6 servings
  1. Wake kofi 3
  2. Albasa 2
  3. Attaruhu 3
  4. tattasai 3
  5. Egg 3
  6. Maggi
  7. farin maggi
  8. gishiri
  9. Red yellow 3
  10. green pepper 3

Umarnin dafa abinci

2 hrs
  1. 1

    Zaki surfa waken ki ki wanke ki saka Albasa tattasai da attaruhu sai ki bayar a markado miki

  2. 2

    Aka dawo dashi sai ki buga ki saka maggin ki ki dan kara ruwan dumi ki saka farin maggi da curry

  3. 3

    Sai ki samu containers din yin cake ki zuba sai kiyi steaming

  4. 4

    In yayi half done sai ki fasa egg dinki ki zuba peppers din naki sai ki zuba a sama ki barshi ya karasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umm Hunayda
Umm Hunayda @cook_16843541
rannar

sharhai

Similar Recipes