Lemon mangwaro

Doro's delight kitchen
Doro's delight kitchen @Doro12345

#CDF

Mangwaro kayan marmarine dake gina jiki,Kara lafiya dakuma dadin gaske,lemon mangwaro Yana temakawa jiki sosai

Lemon mangwaro

#CDF

Mangwaro kayan marmarine dake gina jiki,Kara lafiya dakuma dadin gaske,lemon mangwaro Yana temakawa jiki sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Mangwaro manya
  2. Madara peak
  3. Sugar to taste

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisamu mangwaronki ki wankeshi tass kibareshi

  2. 2
  3. 3

    Kiyayanka kicire kwallon ciki sekisa a blender ki markadeshi sosai

  4. 4

    Kikawo kijuyeshi a mazubi kikawo madararki peak kizuba kijujjuya kikawo sugar ma kijujjuya se kikawo kankara kisaka kokisa a fridge shkn kingama idan yayj sanyi sekisha

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Doro's delight kitchen
rannar

Similar Recipes