Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tafasa ruwa sai ki wanke shinkafarki ki zuba har sai ya nuna kisauke
- 2
Ki wanke kayan miyanki kimarkada sai wanke namanki kitafasa kisa manjarki ta soyu
- 3
Sai sa kayan miya da nama kisoya har sai ya soyu
- 4
Sai kisa kayan kamshi da su Maggi ku rufe ya turara kisauke
Yanayi
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Shinkafa da Miya
Wannan shinkafa da miya #gargajiya ce zalla bata buqatar kayan zamani Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
Shinkafa da miyan dankali
Yanada dadi ga saurin sarrafawa munji dadinsa da iyalina Zaramai's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Shinkafa da miya
#pantry.A wannan yanayi da ake ciki na rashi kudi a hannu yasa na shirya wannan abincin da be bukatar kudi kasancewar Ina da komai. Alhamdulillah abinci yayi dadi. Allah ya shige mana gaba a cikin yanayin nan Ummu Aayan -
Shinkafa da shayin Goruba
Shayin Goruba Yana da amfani sosai wajen Kara lafiya. Kuma yana maganin matsaloli da dama da suka shafi Maza da Mata Musamman ma Mazan. Yar Mama -
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16324647
sharhai