Vegetarian pate

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsakin masara kofi 2
  2. Maggi 2
  3. Attarugu 5
  4. Albasa 1
  5. Manja
  6. Carrots 2
  7. Alayyahu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke tsakin saiki dora bisa gas cikin pot

  2. 2

    Ki daka albasa da attarugu

  3. 3

    Ki yanka alayyahu ki wanke

  4. 4

    In tsakin ya dafu sai sauke

  5. 5

    Ki samu pot kisa manja ki dan soya, sai kina zuba kayan daka

  6. 6

    Ki zuba ruwa ciki inya tausa, sai zuba tsakin da alayyahu

  7. 7

    Sai a sauke a serving

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nanah Muhammad
Nanah Muhammad @Ab19cd0885
rannar

sharhai

Similar Recipes