Gero da wake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hour
2people
  1. Wake kofi 1
  2. Albasa 2
  3. Maggi star
  4. Gero(surfaffen gero) Wake
  5. Maggi fari
  6. Maggi star 3
  7. Manja
  8. Tumatur 7
  9. Albasa 2
  10. Yaji
  11. Mai
  12. tadarnuwa

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    A wanke gero da wake a saka a tukunna azuba gishiri kadan azuba da maggi fari

  2. 2

    Ayanka albasa a rufe asaka ruwa ya wuce Rabin tukunya asaka marfi a rufe

  3. 3

    After zai a safke a zuba a flat dama an Soya manja an daka yaji Mai tafarnuwa an yanka albasa da tumatur a zuba aci dadi lafia

  4. 4

    After 30min a Bude aga yanayin shi laushin shi idan baiyi a kara ruwa a rufe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Umar
Fatima Umar @fatykt012
rannar

sharhai

Similar Recipes