Fried Rice

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#abincinsallah, #eidfood, #babbarsallah #layya
Wannan recipe din idan kin bishi zai Baki shinkafa kwano daya daidai

Fried Rice

#abincinsallah, #eidfood, #babbarsallah #layya
Wannan recipe din idan kin bishi zai Baki shinkafa kwano daya daidai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa
25 yawan abinchi
  1. Shinkafa kwano daya
  2. Mai kwalba daya
  3. 30Maggi star guda
  4. Maggi ajino leda 4 karami da
  5. gishiri daidai misali
  6. Karas,
  7. peas,green beans kowanne daya na dari biyu
  8. Albasa,
  9. attarugu
  10. Tumeric
  11. and
  12. curry babban cokali 6

Umarnin dafa abinci

awa
  1. 1

    Dafarko kafin kifara aikin ki wanke shinkafarki da gishiri kisata a matsami domin ruwan ya tsans

  2. 2

    Abu na biyu ki jajjaga attarugu ki gyara veges dinki ki yankasu ki wanke kisa a gefe

  3. 3

    Saiki tafasa ruwa kisa warmer ko flask,

  4. 4

    Saiki Dora tukunya a wuta kisa Mai yayi zafi saikisa albasa kadan ki soyata idan tafasasoyuwa saikisa shinkafarki ki soyata kartayi ja kadan

  5. 5

    Zaki soya saiki zuba tumeric da curry da attarugu ki soyasu tare

  6. 6

    Saikisa Cinnamon stick in kinaso saiki zuba ruwan nan da Kika tafasa yanda zai dafa shinkafarki

  7. 7

    Saikisa Maggi da gishiri da ki juya sosai bayan mintuna kamar 20 saikisa veges dinki su karas da albasa ki sake juyawa saiki rufe idan tadahu ki sauke shikenann

  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes