Kayan aiki

1hr 30min
  1. Fulawa cup biyu
  2. Gishiri kadan
  3. Mai chokali biyu
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Kihada ingredients din duka kiyi making dough kibarshi ya huta zuwa minti biyar koh goma

  2. 2

    Seki yanka pieces ki mulmulashi

  3. 3

    Sannan kidauko daya kidanyi rolling kadan kishafa mai ki barbada flour ki aji a gefe haka zakiyi tayi har se kin gama

  4. 4

    Seki hada biyu koh uku yadda de zaki iya sekiyi flattening dinshi yayi fadi

  5. 5

    Seki daura pan a wuta idan yyi zafi seki sa gefe daya yayi 30seconds

  6. 6

    Seki juya dayan ma yayi 30seconds yakama minty 1 kenan haka zakiyiwa sauran har ki gama

  7. 7

    Kinayi kina rabasu seki sa a leda shkn kingama wrappers dinki

  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ammie_ibbi's kitchen
rannar
Damaturu, Yobe, Nigeria

Similar Recipes