Kwadan zogale

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zogale
  2. kuli
  3. albasa 2
  4. tattasai 3
  5. maggi 2

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara zogalenki ki wanke sai ki Saka a tukunya

  2. 2

    Sai ki kawo ruwa kadan ki zuba ki dafa a low hit Idan ya dahu zakiga yyi haka

  3. 3

    Ki juya shike nan

  4. 4

    Sai ki zuba a bowl kisa Saka kulinki da albsa da maggi da tattasai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema babaye
Haleema babaye @Heelamatu
rannar
Kano
Ni maabociyar yin girki ce a koda yaushe
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes