Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. Fulawa rabin cup
  2. Mai rabin cup
  3. Sugar rabin cup
  4. Flavor
  5. Chocolate

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kihada mai fulawa da sugar da flavor ki murzashi ki kawo chocolate kigurza akai

  2. 2

    Seki mulmula ki dan daddanna

  3. 3

    Seki kunna oven din ki yadanyi zafi kijera a abin gashi seki saka a oven din

  4. 4

    Baya wuce yan mintuna karkiyi nisa ya kone kaman cookies ne

  5. 5

    Seki cire kibarshi ya huce shkn aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ammie_ibbi's kitchen
rannar
Damaturu, Yobe, Nigeria

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Gwanin ban shaawa ga kuma bayani dalla dalla

Similar Recipes