Kayan aiki

1hr
5 yawan abinchi
  1. Doya 1 medium size
  2. Anta, half kilo
  3. Spice's 15, different colours
  4. 1 tbspCurry
  5. 8Kwai guda
  6. Mai
  7. Farar leda
  8. 10Pepper
  9. 5Tomato
  10. 3Attaruhu
  11. 2Onion
  12. Cabbage

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Da farko xa'a fere doya sannan a yankata qanana,bayan kingama saiki kawo attaruhu da albasa Dan kadan

  2. 2

    Ki xuba akan doyan,sannan saiki markadata da blander amman kar'a cika ruwa,

  3. 3

    Saiki juye qullun a container sannan kisa spice's da curry da mai da dafaffen kwanki

  4. 4

    Sannan ki qullata a leda a dafa,bayan ta dahu xa'a xubata a wuri me Fadi Dan Tasha iska sosai kafin a maidata a cooler.

  5. 5

    Sannan ki kawo antarki ki xuba akai kici gaba da motsawa,sannan ki kawo yankakken kabeji ki xuba akai,

  6. 6

    Sannan kisa spice's dinki da curry kici gaba da motsawa har xuwa sadda source dinki xatayi.

  7. 7

    Source: da farko xaki Tanana antarki sannan ki yankata in to small size.
    Xaki xuba mai a tukunya kisa albasa da cefanenki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asma'u Muneer
Asma'u Muneer @Asmeey19
rannar

Similar Recipes