Pizza

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Barka da shan ruwa azumin Ashura da Tasua

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. Dough
  2. Dough
  3. 2Flour kofi
  4. 1Yeast spoon
  5. Olive oil/ man zaitun
  6. Salt/gishiri
  7. Hadi
  8. Cheese
  9. 5Tattasai
  10. 5Tarugu
  11. 1Albasa
  12. Pizza sauce
  13. Dambun nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada filawa da yeast da gishiri da ruwan dumi isan sun tashi ki buga kaman burodi

  2. 2

    Sannan kiyi mishi layi zagayyaye ki sa a tieen baking sannan ki zuba pizza sauce

  3. 3

    Se ki barbada dambun ki ki saka tarugu ta tattasai da albasa da kika yan ka

  4. 4

    Se ki barbada cheese din ki a sama

  5. 5

    Gi gasa acikin oven tsawon minti 15 wannan pizza zatayi dafi idan tana da zafi
    Barka da shan ruwa 😌

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes