Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada flour, baking powder, salt sugar kiyi mixing
- 2
Sannan saiki sa butter ki motsa
- 3
Sannan saiki dinga zuba ruwa kadan kadan har sai kin hada dough, zakiyishi da dan tauri bada ruwa ba.
- 4
Saiki ciccirashi kiyi amfani da hannunki kibudashi idan kika sashi a tafin hannunki,
- 5
Ko kuma kiyi amfani da rolling pin kibudashi
- 6
Sannan saiki sa kwan aciki kirufe kwan aciki,
- 7
Sannan kisa mai yayi zafi sosai kisoya acikin mai maiyawa.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16442201
sharhai (5)