Hadin kayan marmari (fruit salad)

teezah's kitchen
teezah's kitchen @cook_14114675
Kano

Ay wannan hadin abin so ne, ga kara lafiya a jiki sabida vitamins ya kunsa

Hadin kayan marmari (fruit salad)

Ay wannan hadin abin so ne, ga kara lafiya a jiki sabida vitamins ya kunsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 minutes
4 servings
  1. Abarba kwata 1/4 kenan
  2. 4ayaba guda
  3. Sugar Tablespoon 2
  4. 4lemo guda
  5. 2apple guda
  6. Kankana Kwata 1/4 kenan

Umarnin dafa abinci

30 minutes
  1. 1

    Zaki wanke kayan marmarin ki, ba sai lallai wayan da na lissafo ba

  2. 2

    Zaki yayyanka su daidai yadda kike so a bowl. Kananun yanka ko manya, ni kananu nayi. Na matse ruwan lemun a ciki ban saka wani ruwan ba. Sannan ni a karshe nake yanka ayaba

  3. 3

    Zaki zuba sugar kadan ki juya ko ki narka sugar din sai ki zuba duk yadda kike so, sai ki jefa kankara ko kisa a fridge. A sha dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
teezah's kitchen
teezah's kitchen @cook_14114675
rannar
Kano
cooking is my hubby my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes