Tura

Kayan aiki

1hr
  1. Gyada kofi 3
  2. Sukari kofi 1

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko zaki daura tukunya akan wuta saiki zuba suga ki barshi ya nake

  2. 2

    Ki rage wuta sabida karya kone

  3. 3

    Bayan ya narke saiki dauko da karkiyar gyadarki kiringa zubawa ki dan jujjuya

  4. 4

    Sai ki samu tray ki huye ki yanyanka

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
noor’s delight kn
rannar

Similar Recipes