Tura

Kayan aiki

hr 1 da rabi
mutane 2 yawan abinchi
  1. Fulawa
  2. kabeji,
  3. kuli kuli
  4. Yiest,
  5. ruwa
  6. man gyada,
  7. albasa

Umarnin dafa abinci

hr 1 da rabi
  1. 1

    Dafarko Zaki tankade fulawanki saiki saka yiest dinki kisaka ruwa ki kwaba da kauri saiki ajeshi zuwa minti 20

  2. 2

    Idan kika duba kikaga ya tashi saikizo ki aje marfin ki Kan wuta saiki Dan shafa Mai kadan saboda Kar ya laqe

  3. 3

    Saiki gasa gurasarki Asama idan kika Gama saiki yanka kabeji da albasa ki daka kulinki

  4. 4

    Kisaka da man gyada da albasa ki motse

  5. 5

    Asha Dadi lpy 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Abubakar Raheelart
rannar

Similar Recipes