Faten wake

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

In aka hada da gari da sugar a cup yana dadi sosai.

Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaki gyara wake ki dafa

  2. 2

    Sai kisa manja a tukunya ki yanka albasa kisa kayan Miya ya Dan soyu sai kisa kayan kamshi da na dandano

  3. 3

    Ki zuba ruwa sai ki barshi ya tafasa sai kisa wake ki barshi ya nuna sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

sharhai (4)

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
@Ayshat_Maduwa65 a little bit busy these days. May be next challenge

Similar Recipes