Vegetables couscous

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
Sokoto State

Wannan girki munyishi ne tareda daliban makaranta. #couscous

Vegetables couscous

Wannan girki munyishi ne tareda daliban makaranta. #couscous

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 30mnt
6 yawan abinchi
  1. 2pack couscous (1kg)
  2. 5Carrot
  3. 6green peppers
  4. 1/2 cupgreen peas
  5. 1/2 cupgreen beans
  6. 3Bell pepper
  7. 1medium onion
  8. 5scotch bonnet
  9. 1Ajino
  10. 8Maggi cubs
  11. 1 tbspcurry
  12. 1/2 tspthyme
  13. 1/2 tsppowder ginger
  14. 1/2 tsppowder garlic
  15. 1 cupoil
  16. Salt to taste
  17. 1 cupof Sweetcorn
  18. 7 cupruwan zafi

Umarnin dafa abinci

1hr 30mnt
  1. 1

    Wayennan sune kayan hadin mu na vegetables couscous,na yanka dukkan veggies din na hada kayan wuri daya

  2. 2

    Dafarko zaki zuba mai kofi daya cikin tukunya,bayan yayi zafi saiki zuba albasa kifara soyawa

  3. 3

    Sannan saiki zuba tarugu da kika jajjaga,kinayi kina motsawa,sai ki zuba tattasai,korin tattasai day kuma carrot kina motsawa

  4. 4

    Sannan saiki zuba korin wake, green peas da kuma green bean

  5. 5

    Bayan nan saiki zuba kayan kamshi,curry, thyme, garlic da kuma ginger aciki kina motsawa

  6. 6

    Bayan kingama zubawa sai ki fashe ledar couscous guda biyu ki zuba,kinayi kina jujjuyawa,zakiga komai kayan sun hadu

  7. 7

    Dama already kin tafasa ruwan zafi kin aje gefe. Bayan kin gama motsawa komai ya hade saiki rage wuta zuwa low,saiki zuba ruwan zafin kofi daya kadan kadan,kina juyawa

  8. 8

    Lokacin da kika zuba ruwa zakiji yayi (shuun),saiki kara zuba wasu ruwan zafi kadan,atakaice kofin ruwan zafi bakwai zakisa duka,amma kadan zakisa kinayi kina rufe tukunya,kina bashi kamar minti biyar zuwa goma saiki kara wasu

  9. 9

    Idan ya kusayi,daman na rage sauran albasa da green peppers saiki zuba sauran da kuma Sweetcorn ki rufe su turara. Shikenan angama sai ci

  10. 10

    Zaki iya ci da dafaffen kwai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
rannar
Sokoto State

Similar Recipes