Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. mangyada
  3. albasa 2
  4. kaza
  5. sinadaran kamshi
  6. sinadaran dandano
  7. Tattasai 3
  8. attaruhu 5

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki dafa shinkafa ki takusa dahuwa sai ki tsane a matsami

  2. 2

    Sai kizuba mangyada a tukunya yayi zafi sai ki zuba yankakkiyar albasan ki da yawa ki soya tayi brown

  3. 3

    Sai ki kwashe ki tsaneta

  4. 4

    Sannan ki zuba yogurt Wanda bakomai aciki ki gauraya

  5. 5

    Sannan ki zuba sinadaran dandano da sinadaran kamshi(mixed spices curry powder biryani spices da Italian seasoning) ki soya sai ki kwashe

  6. 6

    Sai ki kawa kazar ki dama kinringa kidafata sannan ki zuba jajjagen tattasai da attaruhu

  7. 7

    Sai ki sake zuba wannan hadin haka zakiyi tayi har sau uku

  8. 8

    Sannan ki dauko tandoori masala dakika jika da ruwa sai ki zuzzuba gefe da gefe ki rufe har yayi

  9. 9

    Sai ki zuba wannan soyayyan kayan miyan kadan sannan shinkafa sannan soyayyan albasa

  10. 10

    Sannan ki Dan zuba ruwan tafashen Kazan Nan da Kika dafa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Saratu Umar Adam
Saratu Umar Adam @chopsbybaby
rannar

Similar Recipes