Simple jellop rice

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

Akwai dadi a baki, da sha'awa a ido

Simple jellop rice

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Akwai dadi a baki, da sha'awa a ido

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum ukku
  1. Shinkafa cup 1
  2. Tattasai ukku
  3. Attarugu biyar
  4. 8Tumatur
  5. Sinadaran dandano
  6. Kaza 10 pieces nayi amfani dashi
  7. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na zuba ruwa a tukunya na kawo curry na xuba acikin ruwan, nabarshi harya tafasa, nawanke shinkafa na zuba aciki haryayi perboiling, na wanke shinkafar na juye shinkafar a abun tsama harya tsane.

  2. 2

    Na xuba mangyada a tukunya da kayan miya harya soyu, na xuba ruwa nakawo sinadaran dandano nasa aciki na kawo shinkafar na zuba aciki da curry narufe da marfi na bashi minti sha biyar, dayayi na kwashe, kazar kuma grilling dinta nayi na kumayi source doncin kazar dashi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes