Wainar Fulawa

Hindatu Abdullah
Hindatu Abdullah @hindu18

Cooking is my hobby!

Tura

Kayan aiki

20min
2 yawan abinchi
  1. Fulawa cup 1
  2. Dankali
  3. Kwai 3
  4. Dandano 3
  5. Albasa 1
  6. Attarugu 3
  7. Yaji

Umarnin dafa abinci

20min
  1. 1

    Farko zaki Fere dankalin turawanki ki markade shi a blender, Daman kin tanadi fulawarki

  2. 2

    Sai ki zuba dankalin da kk markad,daman kinyi blending din attarugu ki yanka Albasa ki zuba a ciki ki FASA kwanki shima ki zuba aciki

  3. 3

    Sann kuma Dan danon ki bayan duk Kin zuba wayannn sai Ki sa ruwa Dede yadda kk da buqata sann ki sa whisker ki juya.

  4. 4

    Sai ki dokko kullum wainarki ki sa ludayi kina diba dashi kina zubawa a cikin koskon

  5. 5

    Sai ki rufe at least ki bashi 40sec sai ki bude kijuya kidan saka mai kiqara barinta ta kumayi sann ki kwashe

  6. 6

    Haka zaki tayi har ki gama dagann u can serve ur self.

  7. 7

    Now, seki dokko kaskonki ki sa shi a huta ki tanadin manjanki inkin tabbatar yy zafi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hindatu Abdullah
rannar

sharhai

Similar Recipes