Dafa dukan shinkafa da wake

HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657

karku damu da rashin kyan pic
Amma wannan shinkafan akwai dadi a Baki
Ba karamin Santi akayi ba

Dafa dukan shinkafa da wake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

karku damu da rashin kyan pic
Amma wannan shinkafan akwai dadi a Baki
Ba karamin Santi akayi ba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko ki tafasa wakenki
    Sannan ki tsame

  2. 2

    Ki daura Mai already kin jajjaga kayan Miya kin wanke kifinki
    Ki zubasu ki soya

  3. 3

    Idan ya soyu ki zuba ruwa Dan madedeci
    Ki sa kayan dandano Dana kamshi
    Ki barshi y tafasa sosai yadda kayan Miya zebi ko Ina

  4. 4

    Ki wanke shinkafa ki zuba idan ya fara nuna ki dauko waken ki zuba sannan ki gauraya a hankali yadda waken zeji ta ko Ina

  5. 5

    Ki rufe tukunyan ki bar abincin ya Gama Nuna
    Idan yyi seki sauke
    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes