Datun shinkafa da latas

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Hauwa'u Aliyu Danyaya
Hauwa'u Aliyu Danyaya @Hawwer01
Sokoto

#Nazabiinyigirki

Wannan datun ba'a ba yaro mai kiuya🤤🤤

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

1hr 30min
  1. Dafaffar shinkafa
  2. Dakakken kuli kuli
  3. Latas,tumatur
  4. Onga cube,gishiri
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Zaki gyara latas dinki ki wanke shi, sannan ki yanka latas dinki girman yadda kike so,sae ki sake wanke shi

  2. 2
  3. 3

    Ki zuba shinkafa cikin kwano,ki zuba latas dinki da yankakken tumatur dinki,k zuba kuli kuli, soyayyen mai, Maggi kololo,gishiri sannan ki yamutse

  4. 4
  5. 5

    Dadi bisa dadi😋😋

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes