Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Attarigu
  3. Albasa
  4. Sinadarin dandano
  5. Curry
  6. Citta
  7. Gyadan kamshi
  8. Man soyawa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki wanke Kazan ki dakyau ki yayyanka kisa a tukunya
    Kisa Maggi, onga,curry,gyadan kamshi,citta,albasa, attarigu,

  2. 2

    Sannan ki daura a wuta ki barshi ya nuna ni bansan ruwa b a tafasawa ruwan jikin Naman ya isheni

  3. 3

    Idan yyi seki sauke ki kwashe a colender ki daura Mai

  4. 4

    Idan yyi zafi seki soya Naman idan y soyu zakiga yyi golden brown

  5. 5

    Seki kwashe aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes