Watermelon and banana smoothie

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Yanada dadi sosai ga kosarwa ga Kara lfy .hi my cookpad fam long time

Watermelon and banana smoothie

Yanada dadi sosai ga kosarwa ga Kara lfy .hi my cookpad fam long time

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5m
2 yawan abinchi
  1. 3Ayaba
  2. Watermelon 🍉
  3. 1 tbsSikari
  4. 8 pcsDabino
  5. 1Madaran gari ludayi
  6. 1Whipping cream powder ludayi
  7. Ruwan sanyi kisa yadda kikeson kaurin

Umarnin dafa abinci

5m
  1. 1

    Dafarko najika dabino na yajiku senajiye a blender nasa ayaba nasa kankana na sugar nasa madaran gari nasa whipping cream powder se nasa ruwan sanyi Sena markada shikenan angama se Sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Barka da dawowa Yayi kyau gwanin ban shaawa😋

Similar Recipes