Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara duk kayan hadin
- 2
Sai ki wanke
- 3
Ki yanka a cikin blender
- 4
Sai ki matse lemon tsami a ciki
- 5
Ki markada.
- 6
Ki tace kisa sugar sai a sa a firij.
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Lemon cucumber da ginger da lemon tsami
#PAKNIG maigidana yana son lemon ginger shiyasa nake yawan yi gashi da dadi ga kuma sauki kuma yana da sawqin kashe kudi. Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
Lemon zogale /Moringa juice Healthy juice
#FPPC wannan lemo Yanada matukar muhimmanci ajiki ga dadi ga maganinafisat kitchen
-
-
-
Cucumber mint juice
Duk wasu abubuwan da suke da amfani ga jikin dan adam akwaisu acikin lemon,wannan abin shan yanada amfani sosai Yakudima's Bakery nd More -
Lemon guava
Munada iccen guava acikin gida ama ban taba kawowa araina cewa nayi lemo da shi ba sai da na shiga kitcen naga lemontsami da ginger sai naga idan hada zai bada kalla🍐😍#CKS Khayrat's Kitchen& Cakes -
-
-
-
-
Lemon citta,lemon zaki da na tsami da na'a na'a
#ramadansadaka yayi dadi sosai nafi son lemo fiye da komai in ansha ruwa Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16609603
sharhai (4)