Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsamiya
  2. Citta
  3. Kanamfari
  4. Kurjin bature
  5. Sugar
  6. Lemon tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke tsamiya kisa atukunya da ruwa da kisa citta,kamfari, ki barsu suyi ta nuna sai kinji kamshi yana tashi sai ki sauke ki barshi ya huce

  2. 2

    Ki dauki gurjin bature ki wanke shi ki yanka kanana kisa ablander kisa ruwa daidai bukata, ki markada

  3. 3

    Ki koma kan tsamiyanki da kika dafa ki tace kisa arubo ki tace kurjin nan naki shima ki juye akai ki matse lemon tsami akai, kisa sugar kije ki ajiye afridge yayi sanyi ko kuma ki fasa kankara kisha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
rannar
Gombe State

sharhai

Similar Recipes