Kayan aiki

  1. Waken soya
  2. Laimon tsami
  3. Vinegar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki jika wake yakwana da safi sai kiwanke kikai a neka

  2. 2

    Sai kitace kidora a wuta dayafa Tafasa yanakunfa sai kizuba maimo da vinegar sauiyita tausa

  3. 3

    Sai kitace shikenan keep ngama awara.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Raulat Halilu
Raulat Halilu @cook_34883418
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes