Tura

Kayan aiki

1hour
4 servings
  1. Cous cous,
  2. zogale,
  3. lawashi,
  4. gyada Mai bawo,
  5. kayan Miya,
  6. seasoning ETC
  7. Water

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Zaki zuba couscous a roba,sai ki zuba ruwa Dan daidai.Ki wanke zogale n lawashi.

  2. 2

    Sai kiyi adding akansa da gyadan Mai bawo Wanda aka daka.Zaki jajjaga tatasai,atargu n onions ki zuba a Kai.

  3. 3

    U then add ur seasoning.Sai kiyi mixing.

  4. 4

    Sai a zuba couscous din a cikin Colender,ki rufe shi da foil paper n d pot cover.After 30mins

  5. 5

    Zakayi turning nashi,sai ki sake rufewa.Ki nema albasa ki soya da Mai gyada ya danyi brown kadan.

  6. 6

    Sai ki sauke couscous din ki zuba a roba ki juye Mai gyada akai kiyi turning.Sannan ki sake Maida shi wuta for some minutes.

  7. 7

    Once the couscous is ready,u serve and garnish it with the fresh tatasai,onions n tomatoes.

  8. 8

    Zaki daura tukunya a wuta da ruwa aciki sai ki daura Colender akai.

  9. 9

    Ki nema fresh tatasai,tomatoes n onions ki yanka shi kanana.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Bilkisu Buba Abdulhamid
Bilkisu Buba Abdulhamid @Billybazzakitchen_
rannar

Similar Recipes