Tuwan Shinkafa da miyan zogale

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Narnet Kitchen
Narnet Kitchen @Ayshabamally11
Zaria,kaduna State

Banajin wahalan yinshi sharp sharp😊

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

30min
3 people
  1. 4 cupsShinkafan Tuwo
  2. Ruwa rabin tukunya
  3. Leda
  4. Tomato
  5. Attarugu
  6. Albasa
  7. Maggi
  8. 1 cupoil
  9. Spices
  10. Garlic
  11. Citta
  12. 1 cupGyadan miya
  13. Xogale

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Farko na samu roba naxuba shinkafan nasa ruwa ta juqu nasa ruwa a tukunya nadaura kan gas ya tafasa na wanke shinkafa sau biyu

  2. 2

    Tareda xubawa a tafasashen ruwan nan na juya da muciya na rufe yayita barka yayi taushi sosai najuya sosai

  3. 3

    Na rufe 1min na bude na tuqashi sosai ya hade na tabbatar babu qwayan shinkafa na gyaran bakin na yayyafa ruwa

  4. 4

    Na rufe ya sulala for 5min na sauke na tuqa nasa su a leda shikenan..

  5. 5

    Sannan na kawo oil na xuba nasa gyada tareda maggi spices dasu garlic na hade na kawo soyayyen nama na dake gefe

  6. 6

    Naxuba nai mixing stew din ya qara soyuwa nakawo xogale na dana gyara

  7. 7

    Na wanke da gishiri naxuba tareda ruwan xafi 1 cup nai mixing na rufe 5min nasauke

  8. 8

    Na gyara kayan miya na wanke nai blanding dinsu tareda wanke tukunya naxuba nadaura a wuta ruwan ya qafe tas

  9. 9

    Shikenan😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Narnet Kitchen
Narnet Kitchen @Ayshabamally11
rannar
Zaria,kaduna State
cooking is ma favourite
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes