Tuwon shinkafa da miyan agushi

Ammaz Kitchen
Ammaz Kitchen @ammazkitchen
Minna Niger

Domin jin dadin iyalina #Nigerstate

Tuwon shinkafa da miyan agushi

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Domin jin dadin iyalina #Nigerstate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zamu jika shinkafan tuwon mu kaman na 2hrs..

  2. 2

    Sanan mu daura tukunya akan wuta mu zuba ruwa inyayi zafi saimu wanke shinkafan mu zuba mu barshi ya dafu sanan mu tuka mu kulla a Leda musa a warmer.

  3. 3

    Yanda zamuyi miyanmu da farko zamu gyara alayyahon mu mu yanka mu wankeshi da kyau sanan mu tsane a kwando

  4. 4

    Zamu jajjaga kayan miya dasu tafarnuwa duka sanan mu daura tukunyan miya a wuta mu zuba mai iyayi zafi musa albasa inya soyu muza kayan miya mu a ciki mu jujjuya

  5. 5

    Bayan mun barshi na dan lokaci sanan mu zuba agushi mu juya shi mu dan barshi kadan sanan mu cigaba da juyawa don karya kama sanan mu zuba su maggi, gishiri, curry da thyme

  6. 6

    Sanan mu zuba naman mu juya musa ruwa kadan sanan mu rufe mu barshi ya dahu bayan yan mintina sanan mu zuba alayyaho mu juya sai mu rufe mu bari yadan tafaso kadan sanan mu sauke..

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ammaz Kitchen
Ammaz Kitchen @ammazkitchen
rannar
Minna Niger

sharhai

Similar Recipes