Soyayyan meat pie (Fried meat pie)

#OMN Fried meat pie yayi a rayuwa ku gwada ku gode min. Ban ma san da cewa inada minced meat ba sai da naga wannan challenge din nace toh bari na bude fridge naga abubuwan da sun dade banyi anfani dashi ba kawai sai na hadu da wanga naman Ina ganinshi kuma sai yin meat pie ya shiga raina Daman ya dade banyi soyayyan meat pie ba. Kuma dadi na dashi baya shan mai
Soyayyan meat pie (Fried meat pie)
#OMN Fried meat pie yayi a rayuwa ku gwada ku gode min. Ban ma san da cewa inada minced meat ba sai da naga wannan challenge din nace toh bari na bude fridge naga abubuwan da sun dade banyi anfani dashi ba kawai sai na hadu da wanga naman Ina ganinshi kuma sai yin meat pie ya shiga raina Daman ya dade banyi soyayyan meat pie ba. Kuma dadi na dashi baya shan mai
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samo bowl dinki
- 2
Ki tankade flour aciki sai ki zuba butter, Kwai, dan suganki, dan gishiri, sai bakar hoda ki gauraye su sosai sai ki zuba ruwa ki kwabashi da kyau
- 3
Sai ki rufe ki ajiye a gefe kafin nan ki hada filling dinki Amma ni gaskiya idan na soyawa zanyi Ina fara hada fillings dina sai na kwaba dough din
- 4
Sai ki hada filling din ki samo pot ki soya albasa da garlic da ginger ki soya sama sama
- 5
Ki zuba nikakken naman aciki ki dan soyashi sai ki zuba ruwa ki zuba su carrot da dankali
- 6
Ki zuba su Kayan dandano da spices kisa enough ruwa da zai dafa sai ki rufe ki barshi ya nuna
- 7
Sai ki zuba jajjagen Kayan miya ki juya da kyau
- 8
Sai ki zuba hadin flour da ruwa kadan. Ki dan Dana koren tattasen ki da ganyen albasa. Sai ki rufe steam din zai dagasu sai ki kashe wutan
- 9
Daga nan sai ki fara rolling na dough din kina zuba hadin naman a tsakiyan sai ki rufe bakin da kyau dan kar ya bude idan ana soyawa. Zaki iya anfani da cutter ko sun abinda kike dashi dan kiyi shaping dinshi
- 10
Shikenan daga nan sai soyawa. Har sai yayi kala da kikeso. Aci dadi lfy🤓
Similar Recipes
-
Meat pie
#pie and yes it’s a pie week. So let’s bake some pies. Ga yadda nake nawa meat pie din wlh dadi ba a magana. Ku gwada ku turamin feedback @jaafar . Also meat pie nason komai da zakayi anfani dashi ya zama mai sanyi Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Meat pie
Wannan hadin meat pie din nadabanne kuma yanada dadi sosai. TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Fried meat pie
ada inayin gasashen meat pieamma matsala ta wuta tasa na soyashi jiya wohoho😋 dadi ba a mgngaskiya soyayyen meatpie duniyane Sarari yummy treat -
-
-
Soyayyen meat pie
Suyar meat pie na da dadi musamman idan yasha hadi, kuma yana dadewa be lalaceba. Afrah's kitchen -
Hadin meatpie
Wannan hadin yanada dadi kuma ba dole sai meat pie kadai zakiyi amfanidashiba zaki iya amfani dashi a semosa spring roll da sauransu #girkidayabishiyadaya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Meat pie
Meat pie na .Dadi sosai lokaci lokaci nakanyi don muci nida yarana .mijina yason meat pie sosai .kuma Inna samu yadda nikeson inason nafara nasaidawa in Allah yayarda Hauwah Murtala Kanada -
Gashesshen Meat pie
A halin rayuwa man gyada yayi tsada sosai dole mu rage soye soye, to shine nace barin gasa meat pie din nan kawai. #tel Yar Mama -
-
-
Soyayyen meat pie
Yana daya daga cikin abinci na na yau da kullum. Bana gajiya da yin sa akai akai. Khady Dharuna -
Meat pie
#nazabiinyigirki wannan meat pie nayishi sbd yarana suna sonshi sosai kullum sai sunbukaci inmusu sannan gatada saukinyi don batabani wahala TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Local meat pie
Nigerian meat pie is the one of the meat snacks recipe made with meat,potatoes and onion Zara's delight Cakes N More -
-
-
Meat pie 3
Wannan meat pie nayishine musamman don yarana sbd suna sonshi sosai kuma inaso inga suna jin dadi wurin cin girkin ummansu #girkidayabishiyadaya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Miyar ganye (Vegetable soup)
#omn Daman inata iru wato daddawan yarbawa a fridge yafi wata hudu banyi anfani dashi ba shine na fidda shi yanzu nayi anfani dashi a wannan challenge din duk abinda nayi anfani dashi a wannan miyan fresh ne. Kamshin miyan nan ba a magana. Wannan na alayyahu kadai nayi zansa Dayan recipe na wadda nayi da ughu leave sai aci da tuwo. Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Meat pie
#Omn Old meat and new Wani sabo Wani Soho dama Ina da Naman kazata ta Dade a fridge takai 3 month wlh na manta daci kota kota naji duba kayan Miya naga Leda naci to wann mine Asi Naman neSai yanxu nasai fulawa da kayan hade nace Bara ye meat pieGaskiya Wanda akaye ajiya Akoi dade sosai sai naji Yama fi sabon gardi wlh Wanda yasan sirrin da ki cikin ajiyan kayan anfani ciki ajiyewa Bongel Cake And More -
-
-
Meat pie
I really enjoyed this meat pie hope kuma zaku gwada🥰 all cookpad authors bismillah ki💃😀 Sam's Kitchen -
Gasashshen meat pie
Gasashshen meat pie, kasancewar anfi yin soyayye yasa na kawo muku yanda akeyin gasashshe. Yanada mutukar dadi sosai. Khady Dharuna -
Meat pie and fried chicken (meat pie da soyayyar kaza)
#Sahurrecipecontest mahaifina ya kasance yana matukar kaunar meat pie da kaza,hasali ma sune abun daya fiso ta fannin filawa ya kasance yana son yaga ya hada da kaza ,yana korawa da shayi. shiyasa nai kokari na shirya mishi don yaci a sahur don gaskiya shi baya cin abinci a sahur yafi son cin abubuwa marar sa nauyi .nayi mishi don yaji dadi, kuma burina ya cika don yaji dadi sosai. Ya shimin albarka kuma sosai .dama birina kenan na faran ta mai rai ya shimin albarka. Tata sisters -
Fried indomi 2
Ina tunanin mezandafa don akarya da ita sai nayi tunanin dafa indomi amma sai nace bari na soya kamar fried rice TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
More Recipes
sharhai (5)