Chapman

Nafisat kitchen
Nafisat kitchen @cook_37928994

Yanada dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mint
2 yawan abinchi
  1. Kankana
  2. Lemon tsami
  3. Sugar syrup
  4. Snooze Chapman
  5. Naan

Umarnin dafa abinci

15mint
  1. 1

    Zaki sami cup kisa yankakkiyar kankana kisa Abu ki faffasa kisa kankara kikawo slice lemon kisa kimatsa lemon tsami kisa sugar syrup.

  2. 2

    Kisa lemon Chapman snooze kisa naan asaman sai asha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat kitchen
Nafisat kitchen @cook_37928994
rannar

sharhai

Similar Recipes