Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fanta
  2. Spirit
  3. Lemon tsami
  4. Na'ana
  5. Jar kala
  6. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisamu kofi kizuba fanta a ciki kisaka da lemon tsami

  2. 2

    Kisaka kankara kisaka spirit

  3. 3

    Saiki sa jakar kala saiki juyashi

  4. 4

    Shikkenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hamzee's Kitchen
Hamzee's Kitchen @cook_17117332
rannar

sharhai

Similar Recipes