Semolina roti bread

Nafisat kitchen
Nafisat kitchen @cook_37928994

Ko kwada yanada dadi kamar na flour

Semolina roti bread

Ko kwada yanada dadi kamar na flour

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minute
2 yawan abinchi
  1. 2 cupSemolina
  2. 1 tblsYeast
  3. 2 tblsSugar
  4. Baking p 1teasp
  5. Water

Umarnin dafa abinci

30minute
  1. 1

    Zaki hade duk kayan dana fada saiki sa ruwa kikwaba kibuga kibarshi 15min yatashi.

  2. 2

    Idan yatashi kibuga kiyanka shi gida 6 saiki sa roller kiyi rolling kuwanne kidura pan kishafa mai saiki gasa.

  3. 3

    Zaki iyaci da shayi lemo ko gajeriyar miya nawa nacida pepper chicken.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat kitchen
Nafisat kitchen @cook_37928994
rannar

Similar Recipes