Dan wake

BABA SHEHU HAUWAU
BABA SHEHU HAUWAU @Hauwerh

#OMN Najima da karin dan wake sai yau ina jin kwadayi nayi shi

Dan wake

#OMN Najima da karin dan wake sai yau ina jin kwadayi nayi shi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mnt
1 yawan abinchi
  1. Fulawa
  2. Garin dan wake
  3. Mai
  4. Yaji
  5. Kanwa

Umarnin dafa abinci

30mnt
  1. 1

    Indan kika kwaba gari dan wake da fulawa da kanwa sai ki kwaba

  2. 2

    Ki daure tukunya akan wuta sai ki saka ruwa Idan suka tafasa sai ki kama mul mula wannan hadi naki ki na sawa a tukunya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
BABA SHEHU HAUWAU
rannar

sharhai

Similar Recipes