Potato crispy chips 2

HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko ki fere bawan dankalin ki
- 2
Sannan kisa pilar ki dinga fere dankalin fale fale
- 3
Sannan ki wanke kisa gishiri ki soya.
Yayi kayau kayau
Idan y soyu ki kwashe ki barbada yaji akaiAci dadi lfy 😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Sweet potatoes chips
Lokacin dankalin hausa ne kuma Yana da kyau a dinga saffara abinci ta hanya daban daban.yana da dadi musamman awajen yara Ummu Aayan -
Cripsy potatoe chips
#kanocookout na koyi wan nn chips din daga cook din kano a gurin @kulsum kitchen khamz pastries _n _more -
-
-
Crispy Potato chips
A gaskiya ina matukar son duk wani abu Mai garas garas a baki hakan yasa nakeson chips dinnan sosai kuma bana gajiya d cinsa mumeena’s kitchen -
-
-
-
-
Kunun zaqi 2
Wannan kunun ya tanadi sinadarai masu yawa acikinshi masu qaramuna lahiya ya Gina jiki sannan gashi ba a ba yaro Mai quiya Walies Cuisine -
Sweet potato balls
Wannan dankalin yanada dadi sosai musamman wasu basa son dankalin Hausa idan ansy amma idan Anyi irin wannan Sai yayi dadi #Ramadanreceptcontest habiba aliyu -
Sweet potato drink
😆😆😆😆Hahahah,sweet potato yau qarya ka taqare ,Sabon salooo 😆😆😆naqirqirishine kuma yau da shi niyi breakfast Hahahaha Umma Ruman -
-
-
-
-
-
-
Potato chips
Wannan girki yana da matukar dadi ga dandano yarana na kaunar wannan girki. Meerah Snacks And Bakery -
-
-
Chips dn dankalin hausa
Yanzu lokacin dankalin hausa ne sosai naje unguwa aka kawo mn shi yayi mn dadi sosai shine na fara yin shi as abn kwadayi 🤣 #teambauchiHafsatmudi
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16700298
sharhai