Kwallon dankali(potato ball)

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
Sokoto

Kwallon dankali(potato ball)

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin hausa
  2. Tarugu
  3. Albasa
  4. Maggie
  5. Farin Maggie
  6. Gishiri
  7. Kwai
  8. Curry
  9. Mai
  10. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan kika fere dankalinki sae ki yankashi d girma sae kina kadawa cikin ruwa inkin gama sae ki qara daurayeshi sae ki saka a tukunya sae asaka gishiri kwatanci..maggie fari ma kwatanci sae ki zuba ruwa cup daya sae ki rufe..har y dahu....Idan kinaso ki gane dahuwarshi sae ki taba zakiji y lufce

  2. 2

    Sae ki daka tarugu da albasa da maggie sae ki aje gefe sae kina dibar dankalinki da cokali babba kina zubawa cikin turmi sae ki zuba wancan dakakken tarugun naki me hade da maggie da albasa haka Zaki tayi har ki gama inkin gama sae kixo ki sa babban cikali ki hadesu su hade in kuma b zafi kina iya amfani d hannunki

  3. 3

    Sae ki kama mulmulashi kamar kwallo kina ajewa gefe...har ki gama inkuma ana sauri sae a aza mai kan wuta adauko kwai afasa a roba mai dan fadi asa maggie biyu sae asa curry ayanka albasa Sai akade shi a aje daga mai yy zafi sae adinga kada ball in cikin kwai ana soyawa har agama

  4. 4

    Shikenan kwallon dankalinki y kammala sae cii😋zaa iya sha da kunun gero ko ko kunun gyada

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes