Kwadon zogale

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Daffafen zogale
  2. Albasa
  3. Tumatir
  4. Maggi
  5. Mai
  6. Yajin kuli

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba daffafen zogalenki a bowl sannan ki dauko Maggi ki barbada akai ki juya
    Sannan ki zuba yankakkun albasa,da tumatir

  2. 2

    Ki dauko yajin kuli ki zuba tare da Mai

  3. 3

    Sannan ki gaura yadda komai zaiji ta ko Ina

  4. 4

    Shikenan aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes