Tura

Kayan aiki

  1. 1.couscous
  2. 2.mai
  3. 3.zogale
  4. 4.albasa
  5. 5.kuli kuli
  6. 6.magi
  7. 7.tumatir
  8. 8.borkono

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara dafa couscous dinki sannan ki daka kuli kulinki da barkono da kuma magi sannan ki soya manki

  2. 2

    Sai kin fara hada zogale da kuli kuli sannan kisaka cikin couscous dinki sannan ki yanka tumatir da albasa da kuma mai ki juyeshi komai ya shiga dai dai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

Similar Recipes