Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

1 hours
2 people
  1. Zogale
  2. Gyada
  3. Manja
  4. Albasa
  5. Tarugu, tattase
  6. Ginger, garlic, tyme and other spices of your choice
  7. Maggi, onga, salt
  8. Nama ko kifi ko kaza
  9. Ruwa

Umarnin dafa abinci

1 hours
  1. 1

    Na zuba manja acikin tukunya sai na zuba albasa nabarshi yadan soyu kadan sai na zuba ginger and garlic dina

  2. 2

    Yadan soyu kadan sai na zuba jajjagen tattase da tarugu yadan soyu kadan sai na zuba dakakken gyada na nasoya shi kadan sai na zuba ruwan silale na aciki na nasaka tyme dina na barshi

  3. 3

    Nabarshi yadan dahu kadan sai na zuba naman kaza na aciki na zuba maggi da onga na barshi yadan dahu kadan sai na zuba zogale na narufe tukunya na barshi ya dahu shikenan

  4. 4

    Zaki iya cin wannan miyan da tuwon shinkafa, semovita, tuwon masara nidai naci nawa da tuwon semovita

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai (6)

Wanda aka rubuta daga

Zarah's kitchen
Zarah's kitchen @Zara67699685
rannar

Similar Recipes