Sauce

Ashley's Cakes And More
Ashley's Cakes And More @Magashi1

Girki mai dadi tare dani Ashley's cakes & more
Kawai na yi tunanin in nayi amfani da tomato da albasa da nama abin zai kayatar tare da Karin lafiya ajiki.

Sauce

Girki mai dadi tare dani Ashley's cakes & more
Kawai na yi tunanin in nayi amfani da tomato da albasa da nama abin zai kayatar tare da Karin lafiya ajiki.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hour
2 people
  1. Nama
  2. Tomato
  3. Albasa
  4. Tafarnuwa
  5. Masoro
  6. Kayan Dan dano
  7. Gishiri

Umarnin dafa abinci

1 hour
  1. 1

    Nawanke Namana tare da yankawa madaidaita na zuba a tukunya na sa citta,masoro,da tafarnuwa,kayan dandano da gishiri na zuba ruwa na daura a wuta Dan naman ya daho,

  2. 2

    Gefe daya Kuma na yanka Albasa dogayan yanka, na zuba a kasko, na sa mai na Dan soya sama sama

  3. 3

    Sai nakawo yankakken tomato dina nazuba akan albasar na Dan motsa nakawo namanda na dafa shi na

  4. 4

    Zuba akai na Dan kara kayan dandano da curry, na Dan barshi minti biyu na sauke.

  5. 5

    Zaku iya cin wannan biya da soyayyar doya ko shinkafa nagode,🤝

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ashley's Cakes And More
rannar

sharhai

Similar Recipes